Kyawawan hotunan wasu ma'auta da suka janyo cece kuce a shafukan sada zumunta

Kyawawan hotunan wasu ma'auta da suka janyo cece kuce a shafukan sada zumunta 

Kamar yadda aka cewa aure wuri maganin zinar wuri Kuma hakan ne . Wannan shine saurayi da yasamu damar mallakar Mata ta aure Wanda hotunan sun suka janyo cece kuce a shafukan sada zumunta.

GA wadannan hotunan Ku kalla:

Meye naku raayoyi Akan wadannan hotunan.