Sabon Shirin jarumi Adam a Zango tareda Dansa mai suna "Baby"
Wani sabon Shirin da zaizo daga kamfanin White house family Wanda wannan kamfanin Yana karkashen jarumin nan Mai suna Adam a Zango.
Kamar yadda ya bayyana cewa za a Fara Saukar wannan Shirin ne a watan Disamba wato Daya GA wannan Wata kenan Wanda Shirin ya had da manyan jarumai da dama wadanda BA a bayyana sunan su BA.
Abin mamaki Dansa shine jarumi a cikin wannan Shirin da zaizo muka nan da wata Daya.
Ku kasance damu dominjin yadda zata Kaya.