Cikin Hotuna Yadda akayi jana'izar fitaccen mawaqin kannywood El-Muaz
El-Mu’az Muhammad Birniwa ya rasu ne a daren Laraba bayan ya faɗi lokacin da yake buga ƙwallon ƙafa.
Mawaƙin ɗan asalin ƙaramar hukumar Birniwa ne ta jihar Jigawa, kuma an haife shi a jihar Kaduna inda ya gudanar da rayuwarsa.
Allah ya gafarta masa sa da rahama Amin summa amin.
Kalli hotunan Anan:
https://www.facebook.com/100045929222863/posts/1116306349910329/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v