Kyawawan Hotunan Pre-wedding na mawaqi Auta Waziri
Kamar yadda muka kawo muku cewa mawaqi nan Mai suna Auta Waziri zai angonce da amaryarsa Wanda yau muka kawo muku hotunan pre-wedding nasu.
Wanne fata kuke yi musu ne a cikin wannan auren nasu.
Muna yi musu fatan alheri Baki Daya Daga wannan shafin na mu Mai suna Naijastick Blog
Zaku iya kallon wadannan hotunan a wannan link din:
Kalli hotunan Anan:
Latsa wannan blue rubutu don kallon hotunan:
https://www.facebook.com/100063558287747/posts/1164602215668377/